BBC

News

Entertainment

Sports

Business

Africa

Live Radio

Country

Webbers

Lifestyle

SIL

An dage wasan Arsenal da Man City saboda fafatawa da PSV

43183c50 343b 11ed 806b F5ed9ae3e5ca An dage wasan da Arsenal za ta yi da Man City a gasar Premier League ranar 19 ga watan Oktoba

Wed, 14 Sep 2022 Source: BBC

An dage wasan da Arsenal za ta yi da Manchester City a gasar Premier League ranar 19 ga watan Oktoba, domin ta kara da PSV a Europa League.

Hakan ya biyo bayan bai wa Gunners damar buga Europa League da PSV Eindhoven.

An dage wasan da Gunners ya kamata ta kara da PSV ranar Alhamis, hakan ya biyo bayan zaman makokin rasuwar Sarauniya Elizabeth II.

Uefa ta hangi za a yi karancin jami'an tsaro da mutanen da za su gudanar da wasu ayyukan, shi ya sa ta dage fafatawar.

Arsenal za ta karbi bakuncin kungiyar Netherlands ranar 20 ga watan Oktoba.



Read full article

Source: BBC