BBC

News

Entertainment

Sports

Business

Africa

TV

Country

Webbers

Lifestyle

SIL

DSS ta tsare wasu manyan na hannun-daman Ganduje

 118933544 Gandujebbc Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano

Wed, 9 Mar 2022 Source: BBC

Hukumar tsaro ta DSS ta tsare wasu manyan na hannun-daman gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje.

Bayanan da BBC ta samu sun nuna cewa DSS ta tsare mutanen ne ranar Laraba bisa zarginsu da hannu a dabar-siyasa.



Read full article

Source: BBC
Related Articles: