BBC

News

Entertainment

Sports

Business

Africa

Live Radio

Country

Webbers

Lifestyle

SIL

Dan wasan Man City Nmecha ya koma Wolfsburg

 119471919 Mediaitem119471116 Lukas Nmecha ya koma Wolfsburg daga Man City

Mon, 19 Jul 2021 Source: BBC

Dan kwallon Manchester City, mai buga wa tawagar Jamus tamaula 'yan kasa da shekara 21, Lukas Nmecha ya koma Wolfsburg.

Mai shekara 22 ya taka rawar gani a wasannin aro da ya yi a Anderlecht ta Belgium a kakar da ta kare, wanda ya ci kwallo 21 a wasa 41 da ya yi.

Nmecha, wanda aka haifa a Humburg ya wakilci tawagar kwallon kafar Ingila ta matasa a mataki da yawa, ya kuma buga wa Wolfburg wasa a 2019-20.

Ya buga wa City karawar Carabao Cup da wasa biyu a Premier League.



Read full article

Source: BBC