BBC

News

Entertainment

Sports

Business

Africa

Live Radio

Country

Webbers

Lifestyle

SIL

Gombe United 1-0 Pillars: Gombe ta samu maki uku a kan Kano Pillars

 107324936 Pillars2 Yan wasan Firimiya na Najeriya | Hoton alama

Mon, 4 Apr 2022 Source: BBC

Kano Pillars ta yi rashin nasara a gidan Gombe United da ci 1-0 a wasan mako na 20 da suka kara ranar Lahadi a Firmiyar Najeriya.

Gome United ta ci kwallon ta hannun Barnabas Daniel a bugun daga kai sai mai tsaron raga, saura minti 25 su tashi daga karawar.

Da wannan sakamakon Gombe United tana ta tara da maki 27, ita kuwa Pillars mai maki 24 tana ta 13 a kan teburin kakar bana.

Sauran sakamakon wasannin mako na 20 da aka buga ranar Lahadi:

  • MFM 1-0 Heartland


  • Tornadoes 1-0 Dakkada
  • Sunshine Stars 1-0 Plateau United


  • Lobi 2-0 Rangers


  • Kwara United 2-1 Remo Stars


  • Nasarawa Utd 2-0 3SC




  • Read full article
    Source: BBC