BBC

News

Entertainment

Sports

Business

Africa

Live Radio

Country

Webbers

Lifestyle

SIL

Real Madrid ta dauki Carlo Ancelotti a karo na biyu

 118769000 Carloancelotti1 Carlo Ancelotti sabon kocin Real Madrid

Wed, 2 Jun 2021 Source: BBC

Real Madrid ta sanar ranar Talata cewar ta dauki Carlo Ancelotti a karo na biyu da zai ja ragamar kungiyar.

Dan kasar Italiya ya fara jan ragamar Real tsakanin 2013 zuwa 2015, wanda ya lashe Champions League a kakarsa ta farko a kungiyar.

Ancelotti zai maye gurbin Zinedine Zidane wanda ya ajiye aikin cikin watan nan, bayan da Real Madrid ba ta lashe kofi ba a 2020/21.



Read full article

Source: BBC